Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Bolaji Owasanoye, shugaban hukumar yaki da rashawa mai zaman kanta,ICPC,ta ce ayyuka 257 da za su kai darajar N20.138bn aka kwafa daga kasafin shekarar 2021.
Hukumar EFCC ta yi ram da tsohon ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani-Kayode a cikin wata babbar kotun tarayya ta jihar Legas inda ta tafi da shi ofishinta.
Carey wacce ta je mishan kasar Kenya ta aure Wayonyi dan acahaba, wanda da kyar ya ke iya bayani da turanci tunda a makarantar firamare ya tsaya da karatu.
Wani mutumin kirki mai suna Ajay Munot ya bai wa diyarsa kyauta wacce ba a taba bayarwa ba a matsayin kyautar aure.Ya gina gidaje casa'in inda ya bayar kyauta.
Daya daga cikin dattawan arewa,Alhaji Tanko Yakasai,ya ce kokarin ganin rabewar kasar nan da Nnamdi Kanu ke yi ya raunana yuwuwar samun dan takara nagari a Ibo.
Allah ya yi wa matar tsohon sarkin Katsina, Alhaji Kabir Usman Katsina, rasuwa. Hajiya Rakiyat Kabir Usman ta riga mu gidan gaskiya.Ta rasu ta na da shekaru 82.
Sabon shugaban PDP na kasa, Dr Iyorchia Ayu, yace jam'iyyun siyasa su sanar da 'yan Najeriya cewa karin shekaru takwas na mulkin APC na iya tarwatsa kasar duka.
Yayin da wasu suke ganin zinare a matsayin ma’adani mai kimar gaske da tsada, garin Kanazawa ba su dauke shi a matsayin wani kayan gabas ba. Joe Hattab ya je.
Timilehin P. Abayomi matashin dan Najeriya ne da aka kora daga jami'a bayan shekaru 5. Ya koma wata jami'ar inda ya kammala digiri da sakamako mai darajar ta 1.
Aisha Khalid
Samu kari