Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
'Yan bangan jihar Kaduna a ranar Alhamis sun fito zanga-zanga kan kamen kwamandansu,Aminu Sani wanda aka sani da Bolo wanda soji suka cafke kwana 15 da ta wuce.
Sarkin musulmi, Muhammadu Sa’ad Abubakar ya koka akan yadda ‘yan bindiga a kullum su ke halaka mutane a arewacin Najeriya musamman a arewa maso yamma kullum.
Fadar shugaban kasa ta kara jaddada cewa Najeriya har yanzu ita ce kasar da ta fi dacewa masu zuba hannayen jari a Afrika su yi tururuwar zuwa duk da kalubalen.
Mrs Wilbina Jackson tsohuwar malamar makaranta kuma kwamishinan ilimi a halin yanzu. Ta sanar da hazakar Aisha Buhari yayin da ta koyar da ita darasin physics.
Daliban makarantar sakandare a jihar Edo sun yi wa dan sanda tsirara, sun kori shugaban makaranta da malamai tare da kone wani sashi na makarantarsu a jihar.
Wata budurwa 'yan Najeriya ta wallafa hotunanta sanye da khakin NYSC inda ta ce sau 7 ta na rubuta jarabawar UTME amma ta na faduwa.Ana haka mahifin ta ya rasu.
Batun yunkurin gyaran majalisar tarayya da naira na gugar naira biliyan 42 ya janyo cece-kuce musamman daga ‘yan majalisar da kuma masu ruwa da tsaki a harkar.
Shiryayyun luguden da jiragen saman sojojin Najeriya suka yi ya kawo karshen gagararren dan ta'addan kwamandan ISWAP,Abou Sufyan tare da wasu mayakansa a Borno.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sha alwashin daukar mataki kan masu daukar aikin gwamnati ba bisa ka'ida ba da masu rufawa ma'aikatan bogi asiri a kasar nan.
Aisha Khalid
Samu kari