Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Masu garkuwa da mutane sun sako dagaci da sauran mutane 35, bayan biyan N26 miliyan a matsayin kudin fansa, bayan wadanda aka yi garkuwan dasu sun kwashe kwana.
Ba zamansa bane a dajin babban abun mamakin, yadda babu wani mahaluki da ya taba gano inda Oh yake a cikin shekarunan nan talatin ya zama babban abun al'ajabi.
'Yan bindiga sun halaka rayuka biyu tare da sace babban faston cocin katolika, Rabaren Joseph Akeke, a yankin Kudendan da ke jihar Kaduna wurin karfe 1 na dare.
A cikin kwanakiin nan tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya kafaa wata kungiyar 'yan siyasa, TNM, a daren Litinin suka koma jam'iyyar NNPP .
Mai Mala Buni, gwamnan jihar Yobe, korarren shugaban kwamitin rukon kwaryar jam'iyyar APC, ya dauka matakan zagon kasa ga zaben jam'iyyar na kasa, wanda zaa yi.
A yammacin Litinin, rundunar sojin jihar Borno tayi musayar wuta da wasu da ake zargin mayakan ISWAP ne, a karamar hukumar Damboa ta jihar Borno, Daily Trust.
Dakataccen mataimakin kwamishinan 'yan sandan Najeriya kuma shugaban rundunar binciken sirri, DCP Abba Kyari,ya gurfana a gaban babban kotun tarayya dake Abuja.
Wani mutum dan Afirika ta kudu, Miles Montego, ya azabtu bayan aurensa ya ki dadi. Mutumin da ya taba auren ya jawo cecekuce a kafafan sada zumuntar zamani.
Kyawawan tagwayen 'yan mata na kasar Ghana masu suna Linda da Belinda sun birge jama'a ganin irin tsananin kama da suke yi da juna a wata tattaunawa da Vibes.
Aisha Khalid
Samu kari