Aisha Ahmad
4003 articles published since 27 Mar 2024
4003 articles published since 27 Mar 2024
Majalisar dattawan ta sahalewa gwamnatin tarayya ta ciyo rancen $500m a kokarin da ake yi na tabbatar da cea dukkanin ‘yan Najeriya su na da mitar wuta.
Babbar Kotun tarayya da ke zamanta a jihar Kano ta dakatar da binciken tsohon Gwamna Abdullahi Umar Ganduje har sai an kammala sauraron karar da ya shigar.
Wani mutum da ba a gane ko waye ba, ya kone wani masallaci a garin Larabar Abasawa da ke yankin karamar hukumar Gezawa a jihar Kano. Har yanzu babu wanda ya rasu.
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara ya zargi tsohon gwamnan jihar Nyesom Wike da ciwo basussukan da su ka kai biliyoyin Naira, inda yan kwangila ke neman a biya.
Shugabannin mata a APC daga jihohi 36 ne su ka dira sakatariyar jam'iyyar da ke babban birnin tarayya Abuja domin nuna rashin jin dadin yadda aka ware su.
Rundunar sojojin Najeriya ta tabbatar da cewa wasu jami'anta guda hudu sun rasa rayukansu yayin da 'yan bindiga su ka kai musu hari a jihar Katsina
Gwamnatin jihar Kano ta dakatar da wata likita da ki zuwa aiki bayan ta ki zuwa aikinta na dare ta bar mai jiran wankin koda ya na jiran a kawo masa dauki.
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana cewa labarin akwai bullar rashin tsaro a jihar ba gaskiya ba ne, kamar yadda mataimakin Gwamna, Aminu AbdulSalam Gwarzo ya ce.
Dalibar da aka ci zarfi a makarantar Lead British International School, Namitra Bwala ta shigar da kara kotu tana neman a bita ta diyyar N500,000, 000.
Aisha Ahmad
Samu kari