Ahmad Yusuf
12060 articles published since 01 Mar 2021
12060 articles published since 01 Mar 2021
Labarin dake shigowa yanzun daga jihar Kano ya bayyana cewa wasu gungun yan daba da ba'a san ko suwaye ba sun farfasa ofishin jam'iyyar APC na tsagin Shekarau.
Rahoton da muke samu yanzun nan ya nuna cewa tsohon shugaban majalisar dattijai a jamhuriya ta biyu, Dakta Joseph Wayas, ya rigamu gidan gidan gaskiya a Landan.
Sabon jirgin yakin da gwamnatin Najeriya ta cefano daga Amurka kirar Super Tucano, ya samu nasarar lalata wata babbar ma'ajiyar makaman ISWAP tare da kashe wasu
A taron majalisar zartarwa na gwamnatin jihar Kano ranar Laraba, gwamnatin jihar Kano ta sanar da hana sufurin jiragen ruwa a yankin karamar hukumar Bagwai.
Rahotanni daga jihar Kano sun nuna cewa jami'an kwana kwana dake aikin ceto a wurin da jorgin ruwa ya nutse a Kano sun sake tsamo gawarwakin wasu mutum tara
Rahotanni dake hitowa daga jihar Kano sun bayyana cewa gwamnatin jihar ta kwace ofishin lauyan tsohon sarki, Sanusi Lamido, bayan hukuncin kotu na biyan diyya.
Wasu fusatattun yan acaɓa sun lakada wa jami'an yan sanda dukan tsiya a Legas, hukumar yan sanda ta gurfanar da su a gaban kotun majistire dake jigar Legas.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umaru Zulum, ya bayyana cewa gwamnatinsa na shirin ɗaukar nauyin mrayun da yan sakai suka bari 500 da iyayensu mata .
Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya yi jimamin lamarin hatsarin jirgin ruwa da ya rutsa da wasu ɗaliban Isalmiyya a garin Bagwai, jihar Kano.
Ahmad Yusuf
Samu kari