Ahmad Yusuf
12060 articles published since 01 Mar 2021
12060 articles published since 01 Mar 2021
Wasu na cewa dai so makaho ne ana iya yin komai kan masoyi, wani ɗalibi ya rasa damar karatunsa yana ajin karshe a jami'a saboda nuna wa budurwar sa kauna.
Jim kaɗan bayan fitowa daga fadar shugaban ƙasa dake Abuja, Zulum yace da yardar Allah gwamnati zata magance matsalar Boko Haram kafin Buhari ya sauka a 2023.
Fitaccen ɗan siyasa kuma tsohon sakataren jam'iyyar LP na ƙasa, Kayode Ajulo, ya ce mataimakin shugaban ƙasa ya fi dacewa ya dora daga inda Buhari ya tsaya.
Hukjmar tsaro Civil Defence ta sanar da cewa jami'anta sun kama wani hatsabibin yaro ɗan kimanin shekara 14 wanda ya samu horo a hannun kasurgumin ɗan bindiga.
Bayan yanayi ya yi kyau a sama, jiragen yaƙin Najeriya guda biyu sun yi luguden wuta kan yan bindiga a jahar Neja, sun kashe jagorori da yaran su 37 a harin.
Wani ango ya jawo cece kuce a kafar sada zumunta yayin da ya yi shigar koɗadɗen wandon Jeans da karamar riga, ya halarci ɗaura auren su, amarya ta caba ado.
Ɗalibar dake karatu a sashin koyon harsunan Afirka na jami'ar Obafemi Awolawo, Ajibola Ayomikun, ta riga mu gidan gaskiya sanadiyyar faɗa wa ramin Bahaya .
Matar shugaban ƙasa. Aisha Muhammadu Buhari, ta kai ziyara a ƙashin kanta jihar Kano domin yin ta'aziyyar rasuwar Sheikh Ahamd Bamba, da kuma kisan Hanifa.
Kasar Mexico dake yankin Latin America ta haramtawa ma'aikatan ta aika duk wani abu ya shafi jima'ai yayin da suke bakin aiki, kuma ta tanadi hukunci kan haka.
Ahmad Yusuf
Samu kari