Ahmad Yusuf
12055 articles published since 01 Mar 2021
12055 articles published since 01 Mar 2021
Yayin da babban zaɓen 2023 ke tunkaro wa, babbar jam'iyyar adawa wayo APC a Oyo ta gargaɗi cewa idan gwamna Makinde ya zarce a Ofis jihar zata shiga matsala.
Gwamnatin jihar Adamawa karkashin gwamna Ahmadu Fintiri, ta yanke maida wasu malaman makaranta da malaman Asibiti bakin aiki bayan gwamnatin baya ta kore su.
Bayan jam'iyyar PDP ta samu karin goyon bayan wasu mambobin APC sama da dubu ɗaya da suka sauya sheƙa, Atiku ya nemi a kawo masa a wurin gangamin 15 ga wata.
Wasu tsagerun 'yan bindiga sun yi awon gaba da mutum hudu a Kankiya cikin su har da suruka watau matar d'an uwa ga Sanata Ahmed Babba Kaita na jihar Katsina
Yayin da abubuwa ke ƙara tashi musamman man fetur kuɗin tafiye-tafiye a jihar Legas ya cigaba da tashi kullum, hakan ya tilasta wa masu ɗibar albashi neman wani
Yayin da mambobin majalisar wakilai suka baiwa shugaban ƙasa wa'adi ya shawo kan matsalar tsaro, Buhari ya naɗa babban mai taimaka masa ta fannin majalisa.
Wasu miyagun yan bindiga sun kaddamar da mummunan harin su kan mazauna garin Bali a jihar Filato ranar Lahadi da daddare, sun kashe aƙalla uku sun sace wasu.
A kokarin tabbatar da zaman lafiya ya samu gindin zama a jihar Filato, sojojin Operation Safe Haven da Yan Bijilanti sun ragargaji sansanin yan bindiga biyu.
Bayan tasowar jirgin da ya ɗebo sawun ƙarshe na mahajjatan Najeriya, hukumar NAHCON ta gode wa Allah bisa nasarar da ya bata na kammala ayyukan Hajjin 2022.
Ahmad Yusuf
Samu kari