Ahmad Yusuf
12053 articles published since 01 Mar 2021
12053 articles published since 01 Mar 2021
Mai neman kujerar gwmanan jihar Katsina karkashin inuwar PDP, Sanata Yakubu Lado Ɗanmarke, ya roki tsohon Sakataren gwmanatin Katsina ya sauya sheka zuwa PDP.
Gwamanan jihar Ebonyi, David Umahi, ya bayyana cewa ɗan takarar shugaban ƙasa a inuwar LP watau Peter Obi, ya kara ɗaga darajar Ibo a bangaren harkokin siyasa.
Gwamnan jihar Gombe, Muhammad Inuwa Yahaya, yace jam'iyyarsa ta APC na da karfin da zata lallasa Atiku Abubakar a shiyyar arewa maso gabas a babban zaɓen 2023.
Wani ɗan takarar jam'iyyar PDP na mamba a majalisar wakilan tarayya daga jihar Yobe, Mohammed Bukar, ya rasu a asibitin koyarwa na jami'ar jiha ranar Asabar.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya jaddada cewa ya zama tilas shugaban jam'iyyar PDP ya sauka daga kujerarsa duk da NEC ya kaɗa kuri'ar amincewa da shi yau.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya ce rikicin PDP na yan gida ɗaya ne kuma sun san yadda zasu magance shi a cikin gida cikin sauki.
Alamu sun nuna cewa saukar shugaban BoT, Walid Jibrin, daga kan kujerarsa ka iya jawo gwamnan jihar Sakkwato, Tambuwal ya rasa kujerar shugaban gwamnonin PDP
A wurin taron majalisar koli mai zartas da hukunci na jam'iyyar PDP (NEC) dake gudana yanzu haka, shugaban BoT na ƙasa, Walid Jibrin, ya sauka daga mukaminsa.
Wani babban jigon PDP ya bayyana cewa ɗan takarar shugaban kasa, Atiku Abubakar, yana son Ayu ya sauka, amma akwai wasu yan hana ruwa gudu dake rura wutar.
Ahmad Yusuf
Samu kari