Ahmad Yusuf
12045 articles published since 01 Mar 2021
12045 articles published since 01 Mar 2021
A wata sanarwa da sakataren Labour Party na ƙasa, Umar Farouk, ya fitar ranar Litinin ya ce jami'an tsaro sun mamaye Sakatariyar jam'iyyarsu a Imo, sun kwace .
Rahotanni sun nuna cewa ɗan takarar da ya nemi zama gwamnan jihar Ribas a inuwar APC, Tonye Cole, ya tsira da rayuwarsa yayin da wasu yan daba suka fat masa.
Mai tsawatarwa na majalisar dattawan Najeriya, Sanata Orji Kalu, ya sanar da rasuwar uwar gidansa, Ifeoma Kalu, mai shekaru 61 a duniya a shafinsa na Facebook.
Shugaban rundunar yan sandan Najeriya, IGP Usman Alkali Baba, ya ziyarci sabon shugaban PSC, Salomin Arase, sun gana kan muhimman batutuwa na kawo ci gaba.
Zababben shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya fara zakulo mutanen da zai naɗa a manyan muƙamai masu tasiri a sabuwar gwamnati bayan 29 ga watan Mayu.
Gwamnan Kano, Dakta Abdullahi Ganduje, ya sake maida martani ga zababben gwamnan jihar, Abba Gida-Gida, bayan ya shawarci a daina baiwa gwamnatin Kano ba shi.
Rahotanni daga jihar Taraba da ke arewa maso gabashin Najeriya sun nuna cewa wasu maharan suɓ tafka ta'adi bayan mutane sun sha ruwa suna Sallah a Masallaci.
Rundunar yan sanda reshen jihar Abiya ta samu nasarar dakile yunkurin yan ta'adda na kai wa jami'anta hari, wasu sun ce ba haka lamarin ya faru ba, an kashe 5.
Yayin da abubuwa suke ƙara dagulewa jam'iyyar PDP, gwamnatin jihar Delta, ta tuge manyan hadiman siyasa shida daga muƙamansu kan rashin ɗa'a a bainar jama'a.
Ahmad Yusuf
Samu kari