Ahmad Yusuf
12045 articles published since 01 Mar 2021
12045 articles published since 01 Mar 2021
Rahotannis sun bayyana cewa yau da safe wani jirgin saman kamfanin Aero ya gamu da sharrin karfen nasara jim kaɗan bayan ya tashi zuwa Patakwal a birnin Abuja.
Mai Mala Buni, gwamnan jihar Yobe kuma tsohon shugaban kwamitin rikon kwarya na APC ta ƙasa ya bayyana wanda ya cancanta ya zama kakakin majalisar wakilai.
Bayan kammala zaɓen 2023, wasu gwamnoni ba su samu nasarar ɗora wanda suma so ya gaje su ba, sun sha kashi hannun manyan abokan adawarsu ranar 18 ga Maris.
Ga dukkan alamu rikici ya tsananta a jam'iyyar All Progressive Congress reshen jihar Ribas, SEC ya dakatar da shugaba da mai ba da shawara kan harkokin shari'a.
Wasu dandazon matasa sun tattara kayansu sun koma jam'iyyar APC ganin yadɗa takwarorinsu suka smau tallafin da ya kara haɓaka musu kasuwanci ko suka kafa sabo.
Bayan abinda ya faru da jam'iyyar PDP, babbar Kotun Abuja ta dakatar da shugaban LP daga ayyana kansa a matsayin shugaba na kasa, ta haɗa da wasu mutane 3.
Ɗan takarar da ya nemi tikitin shugaban ƙasa a inuwar APC mai mulki, Nicolas Felix, ya ce tsohon gwamnan Legas ka iya naɗa yan wata jam'iyya a gwamnatinsa.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya yaba wa takwaransa na jihar Benuwai, Samuel Ortom, bisa rawar da ya taka wajen mulki ya koma kudu a babban zaben 2023.
Kwamishinan yan sandan Kano, CP Mamman Dauda, ya tabbatar da sace mataɗdagacin garin Nasarawa a karamar hukumar Tsanyawa da ke jihar ranar 2 ga watan Afrilu.
Ahmad Yusuf
Samu kari