Ahmad Yusuf
12042 articles published since 01 Mar 2021
12042 articles published since 01 Mar 2021
Mai alfarma sarkin Musulmai a Najeriya, Alhaji Sa'ad Abubakar III, ya roki ɗaukacin 'yan Najeriya su jingine banbanci su baiwa sabuwar gwamnati goyon baya.
Zababben gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani, ya ce yana aiki a gabansa a matsayin na Sanatan Kaduna ta tsakiya shiyasa bai yi murnar samun nasarar zaɓe ba.
Majalisar tarayya ta tabbatar da cewa ta sahalewa shugaba mai barin gado, Muhammadu Buhari, ya ƙara karɓo rancen dala biliyan $800m bisa shawara guda ɗaya.
Ahmed Idris Wasr, ɗaya daga cikin yan takarar kakakin majalisar wakilan da ke shirin gwabzawa da wanda Tinubu ke so, ya ce bai janye wa kowa takara ba har yau.
Hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arziƙin kasa ta'adi (EFCC), ta ce ba zata tayaa tana ja'in ja da wanda take huhuma da ɗibar kuɗin talakawan jiharsa ba.
Dakarun rundunar Operation Hadarin Daji mai kokarin dawo da zaman lafiya a Arewa ta Yamma sun halaka yan bindigan jeji da yawa a yankin Shinkafi, jihar Zamfara.
Tsagerun yan bindiga sun yi awon gaba da ma'aikata akalla biyu na hukumar sufurin jiragen kasa (NRC) da ke aiki a tashar Agbor, jihar Delta, sun kira waya.
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya bayyana irin yadda Abdulrasheed Bawa, ke shiga harkokin cin hanci da rashawa, ya ce ya taba neman ya ba hi wasu kudi.
Bayanan da ke fitowa daga makusantan zababɓen shugaban ƙasa sun nuna cewa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu zai dawo gida Najeriya ranar Lahadi mai zuwa 21 ga wata.
Ahmad Yusuf
Samu kari