Ahmad Yusuf
11529 articles published since 01 Mar 2021
11529 articles published since 01 Mar 2021
Kwanaki kaɗan bayan samun muƙami a gwamnatin Shugaba Bola Tinubu, Hon Toby Okechukwu ya miƙa takardar nurabus daga kasancewa ɗan PDP a jihar Enugu.
Hukumar kwana-kwana ta jihar Kano ta tabbatar da mutuwar ma'aurata sakamakon wata gobara da ta afku a yankin karamar hukumar Ungogo a jihar Kano.
Datajar Naira ta kuma faɗuwa karo na biyu a jere bayan farfaɗowa mai ban mamakin da ta yi a farkon makon nan da ke mana bankwana a kaauwar ƴan canji.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da naɗin Nwakuche Ndidi a matssyin muƙaddashin konturola janar na hukumar kula da gidajen gyaran hali.
Yayin da karancin Naira ke kara tsanani, masu POS sun koma biyan kudi domin a ba su tsabar Naira a gidajen mai da hannun ƴan kasuwa, an daina samu a ATM.
Tsohon gwamnan jihar Kogi, Alhaji Yahaya Bello ya shaidawa kotu cewa zargin da ake masa na damfarar N80bn daga baitul mali jiharss ba gaskiya ba ne.
Gwamnan jihar Filato, Caleb Mutfwang ya yi Allah wadai da hotun da ake yaɗawa ana cewa wai ya sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa APC, ya faɗi masu hannu.
Mataimakin shugaban ƙasa, Sanata Kashim Shetyima ya shiga taron majalisar zartaswa tare da gwamnoni da ministoci a Aso Villa da kwle Abuja yau Alhamis.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi wata ganawa da gwamnonin jam'iyyar APC a fadarsa da ke birnin tarayya Abuja ranar Laraba, 11 ga watan Disamba,.
Ahmad Yusuf
Samu kari