Ahmad Yusuf
11529 articles published since 01 Mar 2021
11529 articles published since 01 Mar 2021
Mai martaba sarkin Kano, Alhaji Muhammadu Sanusi II ya ce nan gaba kaɗan zs ake sa ranar da za ayi wa hakimin Bichi rakiya zuwa masarautarsa cikin lumana.
Tawagar masarautar Bichi ta kai ziyara ga mai martaba sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ta jaddada goyon baya ga naɗin sabon hakimi, Munir Sanusi.
Mai martaba sarkin Kano, Alhaji Muhammadu Sanusi II ya ce hat yanzun masarautar ba ta da masaniya kan maƙasudin kewaye fada da jami'an tsaro suka yi.
A wani zama na musamnan da Majalisar Dattawa ta shiryawa gwamnan Edo ranar Laraba, Sanata Akpabio ya ayyana kujerar Monday Okpebholo da babu kowa.
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya ce jira ya kare domin ma'aikata za su fara ganin sabon mafi ƙarancin albashi na N70,500 a karshen watan Disamba.
An sake tabbatar da mutuwar karin mutum ɗaya daga cikin shugabannin garin Okuama da ke tsare a hannun rundunar sojojin Najeriya tun watan Agusta, 2024.
Gwamnatin jihar Bayesa ta amince za ta fara biyan ma'aikatan kananak hukumomi abashi mafi ƙaranci na N80,000 bayan tattaunawa da masu ruwa da tsaki.
Shugaban ƙaramar hukumar Katcha a jihar Neja, Danlami Abdullahi Saku ya rasu sakamakon hatsarin motar da ya rutsa da shi a ranar Talata da daddare.
Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal ya ce rahoton da ke yawo cewa ƴan bindiga sun sace mata da ƙananan yara a wani kauye a karamar hukumar Maradun karya ne.
Ahmad Yusuf
Samu kari