- All (1087)
- Labarai (941)
- Siyasa (122)
- Labaran duniya (10)
- Wasanni (7)
- Mutane (4)
- Nishadi (2)
- Labaran Kannywood (1)
AbdulRahman Rashida
Zaman da aka shirya yau Laraba na mutum 21 da suka yi takara a zaben fidda gwanin dan takaran shugaban kasa karkashin APC a Abuja ya fuskanci babban matsala.
Amurka - Dan takarar kujerar shugaban kasar na Labour Party ya yi watsi da zargin cewa ya taba satar kudin gwamnati lokacin da yake gwamnan jihar Anambra..
Shugaban uwar jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Iyorchia Ayu, ya ce masu kira ga yayi murabus daga kujerarsa kananan yara ne basu nan lokacin 1999.
Ministar Kudi, Zainab Shamsuna Ahmed, ya bayyana cewa gwamnatin tarayya zata karbi sabon bashin sama da N11 trillion tare da sayar da dukiyoyin gwamnatin Najeri
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagaba Umara Zulum, ya zama gwarzon gwamnan shekarar 2022 na lambar yabon iya shugabancin. Zulum ya kayar da takwarorinsssa.
Alamu sun bayyana cewa gwamnatin tarayya na shirin bude jami'o'in Najeriya duk da yajin aikin kungiyar Malaman jami'a watau ASUU. A cewar majiyoyi a ma'aika
Neja - Jami'ar Ibrahim Badamasi Babangida dake garin Lapai, jihar Neja ta sanar da daukacin dalibai da Malamai su gaggauta komawa aji ba tare da bata lokacin.
Innalillahi wa'inna'ilaihi raji'un Allah ya yiwa Maimartaba Sarkin Funakaye Alhaji Muazu Mohammed Kwairanga rasuwa a daren Lahadi, 28 ga watan Agusta, 2023.
Majalisar zartaswar kungiyar Malaman jami’o’in Najeriya watau ASUU a daren Lahadi zata zauna kan yanke shawara kan yajin aikin da aka kwashe watanni shida anayi
AbdulRahman Rashida
Samu kari