- All (1065)
- Labarai (920)
- Siyasa (122)
- Labaran duniya (9)
- Wasanni (7)
- Mutane (4)
- Nishadi (2)
- Labaran Kannywood (1)
AbdulRahman Rashida
Majalissar dattijan Nigeria ta shirya wani zama yau dan jin ba'asi tare da gabatar da muhawara a gabanta kan batun babban bankin kasa CBN, na kayyade cire kudi
hukumar kula da jirigen sama ta amincewa kamfanin Rano Air fara jigilar kaya da fasinjoji a fadin Nigeria. wannan na cikin wata wallafa da Bashir Ahmed yayi
A ranar Litnin, dan takaran kujerar shugaban kasan Najeriya a zaben 2023 karkashin jam'iyyar adawa ta PDP, Atiku Abubakar ya kai ziyarar kamfe jihar Nasarawa.
Dan takarar kujerar shugaban kasa karkashin jam'iyyar APC, Bola Tinubu, ya kai ziyara karamar hukumar birnin gwarin Kaduna don jajantawa al'ummar garururwar.
Shahararren mai garkuwa da mutanen nan watao Dogo Gide yace sai an cika masa burins na biyan N100m akan dalibai da malamnan makarantar Yawuri ta jihar kebbi
Jam'iyyar Adawa a Nigeria tace dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC bazai iya ba abinda ya kamce shi shine yaje ya huta ya kula da iyali a gida legas.
yadda wani mutum ne yayi kokarin gwada amintakar da ke tsakaninsa da wadda yake so ya aura dan yin rayuwa da samun 'ya'yansa, sai dai kash labari ya lalace
Abeokuta - Tsohon Shugaban kasa Olusegun Obasanjo, a ranar Asabar, ya bayyana cewa ba shi ba komawa jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) da siyasa gaba daya
Wani mutumi ya bayyana arangamarsa da wata dattijuwa mai suna Florence Owanogo mai shekaru 65 wacce ta ke kwana a kan titin 5th Avenue, 51 road Festac, Legas.
AbdulRahman Rashida
Samu kari