- All (1065)
- Labarai (920)
- Siyasa (122)
- Labaran duniya (9)
- Wasanni (7)
- Mutane (4)
- Nishadi (2)
- Labaran Kannywood (1)
AbdulRahman Rashida
Wani hadimin dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar wato Shu'aibu Phrank, yayiwa dan takarar jam'iyyar APC, Bola, wankin babban bargo.
shugaban kamfanin Twitter ya nemi da mabiya masu amfani da shafin da su zaba masa shin ya ci gaba da zama a matsayinta ko kuma y hakura ya sauka daga matsayinsa
Taohon shugaban kungiyar baristoci ta Nigeria NBA, yace hukumar yaki da ta'annati da dukiyar ƙasa bata da hurumin doka na bincikar jihohi suke kashe kudinsu
Wani rahoto ya nuna yadda wasu bata gari ke ƙokarin yada jabun kudi, bayan da CBN ƙasar nan ya shigo ko ya fitar da sabbin kudi bayan canja musu fasalinsu.
Sabon shugaban kungiyar Miyetti Allah ya caccaki shugaba Muhammadu Buhari bisa yadda yayi watsi da su tun bayan amfani da su a zaben shugaban kasa a 2019..
Bayan fafatawa da kai ruwa rana tsakanin yan kwallon kasar Faransa da kasar Ajantina na tsawon mintuna 120, wasa ya zo karshe. Yan kwallon Ajantina sun lashe
Kungiyar kwallon duniya FIFA kamar yadda ta saba ta zabo zakarun gasar kwallon duniya hudu wadanda suka taka rawar gani a gasar kwallon na bana a Qatar 2022.
Wani bincike da masana lafiya sukai sun gano yadda kuka ke taimakawa wajen magane matsaloli da dama da ke tattare da dan adam musamman ma a ido da zuciyarsa
Malamin addinin iliama a kaduna Shiek Ahmed Gumi yace gwamnatoci na asarar kudi wajen gina gadojin sama maimakon gina mutane da ilimi ko kuma inganta ilimin
AbdulRahman Rashida
Samu kari