- All (1039)
- Labarai (897)
- Siyasa (121)
- Labaran duniya (9)
- Wasanni (5)
- Mutane (4)
- Nishadi (2)
- Labaran Kannywood (1)
AbdulRahman Rashida
Allah ya yiwa mai bada shawara ta musamman ga gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziiri Tambuwal, kan harkar ilimin mata, Hajiya Maina Aisha rasuwa yau Talata, 31.
Kamfanin NNPC ya kwantarwa da hukumar shirya zaben kasa mai zaman kanta watau INEC hankali game da wahalar man fetur da akae fama da shi a fadin tarayya yanzu.
Jirgin yakin neman zaben kujerar shugaban kasan jam'iyyar adawa ta PDP ta shiga cibiyar daular Islamiyya a yau Talata, 31 ga watan Juaniru, 2023 don kamfe.
Uwar Jam'iyyar adawa ta Najeriya PDP ta nuna rashin jin dadi da amincewarta bisa cin mutuncin da aka yiwa shugaba Muhammadu Buhari yau a jihar Kano ta dabo.
Ofishin shugabar ma'aikatan gwamnatin tarayya ta kammala gwajin diraktoci daga ma'aikatun gwamnati daban-daban da suka nemi kuejrar zama akanta janar na tarayya
Wata yarinya yar jami'ar brini tarayya Abuja ta yi kokarin haddasa gobara a dakin kwanan daliba mata ranar Litnin kuma tayi barazanar kashe duk wanda ya hanata.
Kungiyar Miyetti Allah Cattle Breeders Association MACBAN ta yi Alla-wadai da rashin maganar shugaba Muhammadu buhari kan kisan Fulani Makiyaya arba'in da Bam.
Wani mumunan hadari ya auku yau Lahadi a jihar Legas inda wata kwantena ta dira kan motar ban mai dauke da fasinjoji a karkashin gasar Ojulegba kuma mutum 9.
Jami'an hukumar yan sandan jihar Kano sun cika cika da wannan shahrarriyar yar tiktok Murja Ibrahim Kunya wacce ta shahara ta zagi da dura ashar a shafinta.
AbdulRahman Rashida
Samu kari