Abdullahi Abubakar
7748 articles published since 28 Afi 2023
7748 articles published since 28 Afi 2023
Wata babbar mota ta kamfanin Dangote ta murkushe wani jami’in dan sanda har lahira akan hanyar Abeokuta zuwa Lagos a Ogun, sannan hatsarin ya rutsa da mutane 3.
Wata mata a Lagos Oluwatoyin Falade a ranar Laraba ta roki kotu da ta raba aurensu da mijinta Segun saboda yawan neman mata da yake yi, ta ce ta gaji tana tsoro
Gwamnan jihar Ebonyi, Dave Umahi ya ba da shawarin yadda ya kamata tsarin majalisar tarayya ya kasance, ya ce wa'adi 3 da kuma shekaru 70 shi ne ya kamata.
An tusa keyar wata mata mai suna Olufunmilayo zuwa gidan kaso bayan ta ci zarafin jami’in dan sanda a jihar Lagos, rundunar 'yan sanda ce ta tabbatar da hakan
Wata budurwa na son kafa tarihi a duniya, bayan ta dukufa kirga buhun shinkafa don tabbatar da yawansu a ciki a cikin buhun, yanzu haka ta kirga 13,000 a buhun.
An bayyana dan takarar jam’iyyar Labour, Peter Obi a matsayin wanda ya lashe zaben da gudanar a ranar 25 ga watan Faburairu a jihar Rivers ba Bola Tinubu ba.
Fasto mai suna Lucky Omoha, ya roki alkalin kotu dake zamanta a Nyanya cikin Abuja da ya taimaka kada ya raba aurensu da matarsa saboda yana matukar son ta.
Wani dan ta'adda ya kai ziyara barzahu yayin da yake fafatawa da jami'an hukumar DSS a wani yankin jihar Kaduna. Rahoto ya bayyana yadda lamarin ya faru jihar.
Kotu ta hana ‘yan jaridu da lauyoyi da sauran jama’a shiga cikin kotun da ake ci gaba da sauraren karar Abba Kyari da ake zargi da safarar kwayoyi a kasar.
Abdullahi Abubakar
Samu kari