Abdullahi Abubakar
7748 articles published since 28 Afi 2023
7748 articles published since 28 Afi 2023
Kwamandan rundunar hadin guiwa ta ‘Operation Hadin Kai’ Manjo Janar Ibrahim Ali ya ce an yi nasarar kwato daya daga cikin ‘yan matan Chibok, mai suna Saratu.
Gwamnatin Amurka ta ce ta dauki tsauraran matakai yadda za su hana wasu daga cikin ‘yan Najeriya shiga kasar don sun kawo wa dimukradiyya tarnaki kan zabe.
An gano Seun Kuti a wani faifan bidiyon da ya yadu, yana alfahari akan marin da ya yiwa dan sanda, ya ce wannan ba shine na farko ba ya mari 'yan sanda da yawa
Wata yar kasuwa kuma kuku a Najeriya, Hilda Baci mai shekaru 27 a yanzu haka tana kokarin kafa tarihi a duniya bayan ta dauki mafi tsawon lokaci tana girki.
"Yan bindiga sun sake kai hari a yankin Kagarko, cikin kasa da mako guda a wasu kauyuka a masarautar Kagarko cikin Kaduna suka sace Fasto da karin mutane 21.
Sanata Ike Ekweremadu, tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawar Najeriya ya shiga tasku bayan labari ya bayyana na kama shi kan yunkurin cire kodar wani.
Hukumar kula da kiyaye hadura ta kasa a jihar Bauchi ta ce akalla mutane takwas ne suka mutu wasu suka jikkata a wani mummunan hatsarin mota da ta afku a jihar.
Rundunar sojin hadin gwiwa ta ‘Operation Hadin Kai’ ta tabbatar da gano wasu tarun makamai a karkashin kasa jiya daga kungiyar ISWAP a cikin dajin Sambisa.
Majami’ar jam’iyyar PDP ta kasa ta sanar da yin azumi mako guda da addu’o’i don samun nasarar tsohon mataimakin shugaban kasa a kotun sauraron kararrakin zabe.
Abdullahi Abubakar
Samu kari