Abdullahi Abubakar
7748 articles published since 28 Afi 2023
7748 articles published since 28 Afi 2023
Wani mutumi da yafi kowa dogon hanci a duniya, Mehmet Ozyurek ya mutu yana da shekaru 75 a duniya, Mehmet ya rike kambun ‘Guinness World Record’ har sau uku.
Kotun Koli a Najeriya ta gargadi EFCC da sauran hukumomi masu dakile cin hanci da kada su kuskura su sake cin zarafin wani mai mukamin gwamnati a jihar Kogi.
Kotu da ke zamanta a Kabusa da ke birnin Abuja a Najeriya ta daure wani mai suna Zakaraya Usman watanni biyu a gidan yari bisa zargin satar Linjila guda hudu.
Hukumar NSCDC reshen jihar Kano ta kama wadansu mutane biyar ake zargi da kwacen wayoyi a Kano, yanzu haka tana neman mutane biyu da ake zargin da siyan wayoyin
Sanata Kabiru Gaya ya bayyana nasarar zababben shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu da cewa Allah ne ya amsa addu’ar ‘Yan Najeriya na samun wakilci na gari a kasar.
Wasu fusatattun mutane sun kone wata adaidaita sahu wanda ake zargin na matasa masu kwacen waya ne a Kofar Kabuga a karamar hukumar Gwale da ke jihar Kano.
Shugaba Muhammadu Buhari ya ce ya matsu kwana shida su cika saboda ba zai iya jure matsin lamba da yake fama da shi ba, ya ce ayyuka da tarurruka sun masa yawa
Kotun magistare da ke zamanta a garin Kaduna ta umarci da a bai wa wani wanda da ake zargi mai suna Adamu Isah bulali takwas saboda satar kaji masu rai guda 10.
Wata motar bas dauke da mahajjata daga jihar Nasarawa zuwa Abuja don tafiya kasa mai tsarki ta yi hatsari, an tabbatar da cewa mutane da dama sun samu raunuka.
Abdullahi Abubakar
Samu kari