Abdullahi Abubakar
7744 articles published since 28 Afi 2023
7744 articles published since 28 Afi 2023
Yayin da ake ci gaba da zaben gwamna a jihohi, rahotanni sun bayyana cewa a yanzu haka ana siyan kuri'u dubu 13 zuwa dubu 15 a wasu mazabu da ke jihar Bayelsa.
Mace ta farko da ta zama Manjo Janar a Najeriya, Aderonke Kale mai ritaya ta riga mu gidan gaskiya ta na shekaru 84 a duniya a birnin Landan da ke Ingila.
Yayin da ake ci gaba da zaben gwamna a jihar Bayelsa, dan takarar jam'iyyar APC, Timipre Sylva ka iya samun matsala a zaben saboda wasu matsaloli a jam'iyyar.
Kasa da awanni 24 da su ka rage a gudanar da zaben jihar Kogi, shugaban karamar hukumar Lokoja a jihar, Muhammad Danasabe ya riga mu gidan gaskiya.
Kotun daukaka kara da ke zamanta a jihar Legas ta yi hukunci kan shari'ar zaben gwamnan jihar Enugu, ta tattabar da nasarar Gwamna Peter Mbah na PDP.
Rundunar 'yan sanda a jihar Kogi ta gargadi masu shirin zuwa Kudancin Najeriya da su nemo wata hanyar saboda dokar hana zirga-zirga a jihar Kogi.
Shahararren dan kasuwa a Arewacin Najeriya, Alhaji Aminu Baba-Kusa ya ba da kyautar makeken fili don fadada masallacin Al-Noor da ke birnin Abuja.
Rundunar 'yan sanda a jihar Bayelsa ta tarwatsa mata ma su zanga-zangar neman cire kwamishinan 'yan sanda a jihar, Tolani Alausa daga mukaminsa kafin zabe.
Dino Melaye, dan takarar gwamna a zaben gwamnan jihar Kogi ya yi alkawarin gina otal na alfarma a kan ruwa don jawo hankalin ma su zuba hannun jari.
Abdullahi Abubakar
Samu kari