Abdullahi Abubakar
7308 articles published since 28 Afi 2023
7308 articles published since 28 Afi 2023
Bayan shafe wata 4 babu labari, mataimakin gwamnan Taraba, Alhaji Aminu Alkali, ya dawo Jalingo bayan rahoto ya ce ya yi jinya a Abuja da kasar Masar.
Jam’iyyar APC a jihar Osun ta zargi Gwamna Ademola Adeleke da yunkurin sauya sheka daga PDP, amma ya kasa cika sharudan da shugabannin APC suka gindaya.
Jam’iyyar APC ta cire Samad Ogunbo daga takarar shugabancin karamar hukumar Eti-Osa Eta Gabas saboda karɓar albashi sau biyu daga gwamnati lokaci guda.
Majiyoyi sun tabbatar da cewa an taso shugaban kasa, Bola Tinubu a gaba kan sanya dokar ta-ɓaci a Rivers, ana rokonsa ya dawo da Sim Fubara karshen watan Mayu.
Fitaccen dan siyasa daga Kano, Abdulkareem Abdussalam Zaura, wanda aka fi sani da AA Zaura ya gana da matasa domin kawo karshen fadan daba a jihar.
Yayin da sojoji ke ci gaba da kokarin kakkabe ƴan bindiga, an ruwaito cewa wasu jagororin 'yan bindiga sun yi wata muhimmiyar ganawa a dajin Zamfara.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya fadi tasirin da tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ke da shi ga APC da kuma amfanin da zai yi a 2027.
Musa Iliyasu Kwankwaso ya yi zargin ana kokarin dagula harkokin hukumar alhazai ta NAHCON da bata sunan shugabanta, Farfesa Abdullahi Sale Usman Pakistan.
Abin al'ajabi da farin ciki ya faru a kasar Rwanda bayan wata dattijuwa mai shekaru 102 ta gane gaskiya inda ta karbi addinin Musulunci, mutane suka yaba mata.
Abdullahi Abubakar
Samu kari