Abdullahi Abubakar
7309 articles published since 28 Afi 2023
7309 articles published since 28 Afi 2023
Yayin da ake shirin haɗaka a zaben 2027 da ke tafe, jam’iyyar LP ta ce ba za ta shiga kowace irin kawance ba kafin zaben 2027 domin kifar da Bola Tinubu.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa Rundunar sojojin Najeriya sun hallaka manyan ‘yan bindiga a Zamfara, ciki har da Auta Jijji da Dankali.
Wasu matasa sun kai wa tsohon shugaban karamar hukumar Jama'are, Isa Muhammad Wabi hari inda suka yi ajalinsa, ana zargin abokan dansa suka aikata hakan.
Tsohon shugaban PDP na Anambra, Cif Ndubuisi Nwobu, ya caccaki Nyesom Wike kan kasancewa a jam’iyyar APC tare da goyon bayan gwamnatin Bola Tinubu.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa wasu shanu 18 sun mutu bayan kiwo a gonar da aka zuba magani a kauyen Vwei da ke karamar hukumar Riyom a Plateau.
Yayin da ake bikin ranar ma'aikata a Najeriya, kungiyoyin kwadago sun bukaci Bola Tinubu ya soke dakatar da Gwamnatin Rivers da kuma cire dokokin haraji.
Rahotanni daga jihar Benue sun tabbatar da cewa jami'an tsaro sun kashe Aungwa Sesugh, wanda aka fi sani da Tino Brown, a harin Zaki-Biam da ke jihar Benue.
Jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya ta ce a shirye take ta karɓi Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom daga PDP bayan ya kwatanta jam’iyyarsu da jirgi mai matsala.
Majiyoyi sun tabbatar da cewa kotun Majistare a jihar Ogun ta yanke wa mawaki "Portable" hukuncin daurin wata uku a gidan yari bisa laifin cin zarafin dan sanda.
Abdullahi Abubakar
Samu kari