Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
FCT, Abuja - Tsohon Gwamnan jihar Kano, Sanata Ibrahim Shekarau; Sanata Barau Jibrin da wasu mambobin majalisar wakilan tarayya sun kai kai wajen Sifeto Janar.
Abuja - Tsohon Shugaban Cocin Katolikan Abuja, John Cardinal Onaiyekan, ya bayyana cewa da yiwuwan Najeria ta balle kafin 2023 saboda halin da kasar ke ciki.
Shugaba Muhammadu Buhari ya dawo Najeriya dawo birnin Dubai, hadaddiyar daular Larabawa da bayan kwanaki hudu don halartan taron baja kolin EXPO 2020. Buhari y
Wata matar aure mai 'yaya uku a jihar Ogun, Kehinde, ta yiwa budurwar mijinta wanka da man fetur sannan ta cinna mata wuta kuma hakan yayi sanadiyar mutuwarta.
Mambobin Cocin Emmanuel Baptist dake Kakau Daji a jihar Kaduna kimanin mutum 60 sun shaki kamshin yanci bayan sama da wata guda hannun tsagerun an bindiga.
Gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi, da Gwamnan jihar Jigawa, Abubakar Badaru sun shaida cewa Ahmadu Haruna Zago (Danzago) ne shugaban jam'iyyar All Progressives
Birnin Dubai - Shugaba Muhammadu Buhari ya yi kira ga Shugabannin Duniya su hada karfi da karfe wajen fuskantar kalubalen da al'ummar duniya ke fuskanta yau.
Wani dalibin ajin karshe a makarantar Sakandare mai suna Micheal Ogbeise ya lallasa Malaminsa, Ezuego Joseph, har lahira a jihar Delta, don an zane masa kanwa.
Mazaunan rukunin gidajen 1000 Housing Estate dake cikin Maiduguri sun waye gari ranar Asabar da tashin bama-bamai. Vanguard ta ruwaito cewa akalla karar bama-ba
Abdul Rahman Rashid
Samu kari