Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Kamar yadda muka saba ranar Juma'a, Legit Hausa kan kawo fatawowi da tsokaci Malamai kan wasu mas'alolin addini da suke shigewa mutane kuma ake bukatan bayani.
Allah Allah ya yiwa tsohon Shugaban Majalisar koli ta Shari'a a Najeriya (SSN), Dr Datti Ahmad, rasuwa ranar Alhamis a jihar Kano. Legit ta tattaro cewa Dr Datt
Jihar Zamfara - Jami'an hukumar yan sanda a jihar Zamfara sun samu nasarar damke kasurgumin dan bindiga wanda ya addabi kananan hukumomi uku a Arewacin jihar.
Jami'an Hukumar yan sandan jihar Kano sun cika hannu da wani mai jinya, Saminu Sa’idu, wanda ya sace motar daukan marasa lafiya a asibitin da aka kwantar da shi
Hukumar kwallon kafa a Najeriya (NFF) da yammacin Laraba, 29 ga Disamba ta alanta nadin Jose Peseiro a matsayin sabon kocin yan kwallon Najeriya Super Eagles.
Hukumar kwallon kafa a Najeriya (NFF) ta alanta nadin Jose Peseiro a matsayin sabon kocin yan kwallon Najeriya Super Eagles. Wannan sanarwa ta fito ne Laraba.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya yi kira ga al'ummar jiharsa su mallaki makamai don kare kansu daga hare-haren yan bindiga saboda jami'an tsaro kad
Ministan Sadarwa da tattalin arzikin zamani, Farfesa Isa Ibrahim Ali Pantami, ya zub da hawayen takaici kan abinda wasu matasa suka a farkon makon nan a Abuja.
Kano - Fadar Shugaban kasa ta yi fashin baki game da ikirarin da wasu yan siyasa a jihar Kano ke yi na cewa Shugaba Muhammadu Buhari na marawa wani tsagin baya.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari