Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Taraba - Adadin wadanda suka mutu a harin Bam din da aka kai gidan mashaya a Iware, karamar hukumar Ardo-Kola ya kai 16, masu idanuwan shaida sun bayyana..
Mutane sun bayyana mabanbanta ra'ayi bisa niyyar tsohon gwamnan jihar Legas kuma jagoran jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Bola Tinubu,na zama shugaban
Attajirin dan kasuwa dan jihar Kebbi, Aminu Sulaiman, ya zuge cheque na milyan dari don sayawa Asiwaju Bola Ahmad Tinubu tikitin takara kujeran shugaban kasa.
Gwamnatin kasar Saudiyya ta baiwa Najeriya kujerun Hajji 43,000 a shirin ibadar Hajjin da za'a yi bana 2022. Daily Trust ta ruwaito cewa majiyoyi daga cikin huk
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta yanke shawara kan farashin da zata sayar da fam ga duk wadanda ke son takara kujerar shugaban kasa a 2023 karkashin
Jam'iyyar All Progressives Congress APC a ranar Laraba ta yi watsi tsarin yar tinke da aka yi amfani da shi a zaben fidda gwanin zaben 2019, tace zaben deleget.
Majalisar zartaswa NEC ta jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta amince da ranar 30 da 31 ga Mayu matsayin ranakun gudanar da zaben fidda gwanin takarar.
Shugaba Uwar jam'iyyar All Progressives Congress APC, Senator Abdullahi Adamu ya tuhumi wasu tsaffin gwamnoni da gwamnoni masu ci da kokarin kawo baraka cikin
Maiduguri - Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno ya kaddamar da rabon kayan abinci ga mutum 100,000 mazauna cikin garin Maiduguri da karamar hukumar Jere.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari