Jihar Zamfara
Rahotanni sun bayyana cewa yan banga sun yu ba ta kashi da yan ta'adda yayim da suka yi kokarin kutsa kai garin Birnin Magaji da ke jihar Zamfara ranar Talata.
Motoci uku dauke da magoya bayan jam'iyyar APC a jihar Zamfara sun tafka hatsari kan titin Gummi zuwa Bukkuyum. Mutum 8 sun mutu, gwamna ya dakatar da kamfen.
An rahoto cewa yan ta'adda sun sace matafiya ciki har da wasu dalibai 4 da suke dawowa daga auren abokinsu a hanyar Kaura Namoda da Birnin Magaji a Zamfara.
Yayin da babban zaben shugaban kasa ke kara gabatowa, jam'iyyar APC a jihar Zamfara ta karbi karin masu sauya sheka. Sun yi takara a zaben fidda gwanin PDP.
Jami'an NSCDC na reshen jihar Zamfara sun kama wani matashi mai suna Mustapha wanda ke sana'ar POS kan zargin harkar kudi da 'yan ta'addan da ke yankin Gummi.
Gwamnan jihar Zamfara ya bayyana cewa, akalla likitoci 81 ne a jiharsa na gaske, dukkan sauran na bogi ne da ke cin kudin bansa daga asusun gwamnatin jihar.
Mai magana da yawun jam'iyyar APC reshen jihar Zamfara, Yusuf Idris, ya karyata rahoton da ke yawo cewa na gaban goshin Matawalle sun sauya sheka zuwa PDP.
Hukumar yan sanda reshen jihar Zamfara ta sanar da wata gagarumar nasara da dakarunta suka samu sun cika hannu da wasu masu safarar makamai ga yan bindiga.
Yan bindiga a jihar Zamfara da suka sace Kwanel Rabiu Garba Yandoto (mai ritaya) da yaransa biyu sun sako su bayan an biya su kudin fansa ta naira miliyan 10.
Jihar Zamfara
Samu kari