Jihar Zamfara
Wadanda aka yi wa afuwar sun hada da fursunon da aka yanke wa hukunci na daurin shekaru 20 zuwa watanni shida, hukuncin rai-da-rai da kuma masu hukuncin kisa.
Wasu yan fashin daji sun sace babban limamin garin Masama-Mudi da ke jihar Zamfara, wanda ya dade yana wa'azi kan ta'addanci. Maharan sun kuma sace wata budurwa
Mai neman zama shugaban kasa a zaben 2023 karkashin inuwar NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso, ya sha alwashin maida hankali kan manyan abubuwa biyu idan ya ci zabe.
Dan takarar kujerar majalisar dattawa na mzabar Bungudu da Maru ya ziyarci farar hular da luguden sojin saman Najeriya ta ritsa dasu a garin Dansadau a Zamfara.
Miyagun 'yan ta'adda sun kai farmaki wasu yankunan jihohin Zamfara da Sokoto a ranar Litinin inda suka halaka a kalla mutane 15 tare da jiagata wasu masu yawa.
Wasu miyagun 'yan bindiga karkashin shugabancin Lawalli Damina, sun halaka mutum 32 tare da sako wasu 200 da suka sace bayan batan bindigunsu biyu a Zamfara.
Wasu dake fatam darewa kujerun siyasa a babban zaben 2023 sun watsar da Tikitin NNPP, sun rungumi tsintsiya a jihar Zamfara, Abdul'aziz Yari ne ya tarbesu.
Gabannin babban zaben 2023, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nuna karfin gwiwar cewa jam'iyyarsu ta APC mai mulki a kasar za ta lashe zabe a jihar Zamfara.
Tsohon shugaban majalisar dattawan Najeriya, Abubakar Bukola Saraki ya halarci wurin daura auren Hadiza Abdul'aziz Yari, diya ga tsohon gwamnan jihar Zamfara.
Jihar Zamfara
Samu kari