Jihar Zamfara
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) ta ce tana binciken gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle bisa zargin sama da fadi na N70bn a lokacin mulkinsa.
Wasu ma'aikatan gwamnati a jihar Zamfara sun gudanar da Salloli na musamman domin neman Allah ya kawo mu su ɗauki, saboda rashin biyan su albashi da aka yi.
Mutane akalla takwas ne dai aka tabbatar da mutuwar su a wani hadarin kwale-kwale da ya rutsa da su a Gusau babban birnin jihar Zamfara a karshen makon da ya
Ana fargabar cewa shugaban yan bindiga, Dan-Karami ya yi hijira da tawagarsa daga Zamfara ya dawo jihar Katsina saboda gujewa luguden wuta da sojoji ke musu.
Rundunar sojin Najeriya ta hallaka akalla ‘Yan bindiga 14 a wani farmaki da suka kai tare da kwamushe shugaban ‘yan ta’addan a Arewa maso yammacin Najeriya.
Rahotanni sun tabbatar da shugaban hukumar yaƙi da dabanci ta jihar Zamfara, Bello Bakyasuwa, ya sha da kyar a hannun ƴan bindigan da suka yi ƙoƙarin halaka shi
Yanzu muke samun labarin yadda wasu tsagerun 'yan bindiga suka hallaka wasu matasa biyu da suka sace a jihar Zamfara bayan karbar kudin fansa, sun sako wasu 70.
Wasu tsagerun 'yan bindigan jeji sun shiga har cikin gida sun yi awon gaba da Dagacin kasuwar Daji a jihar Zamfara, Ibrahim Sarkin Fada, da safe ranar Alhamis.
Yanzu muke samun labarin yadda sojojin Najeriya suka yi nasarar lallasa 'yan bindiga a yankin jihar Zamfara da ke Arewacin Najeriya. An bayyana yadda ya faru.
Jihar Zamfara
Samu kari