Jihar Zamfara
Gwamnan jihar Zamfara, Lawal Dauda, ya gana a sirrance da hafsan hafsoshin tsaron Najeriya, Janar Lucky Irabor, a hedkwatar tsaro, ya nemi karin dakarun soji.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Gusau jihar Zamfara, ta umarci jami'an tsaron jihar, da su fito da motocin da suka kwashe a gidan Bello Matawalle.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle, ya mayar da martani kan abinda ya kira da bita da kullin siyasa da ya ce sabon gwamna, Dauda lawal na yi masa.
Majalisar dokokin jihar Zamfara ta zaɓi Bilyaminu Moriki a matsayin saɓon kakakinta. Hon. Bilyaminu ya samu hawa kan kujerar shugabancin ba tare da hamayya ba.
Jami'an rundunar sojin Operation Hadarin Daji sun kai samame mafakar 'yan fashin daji a yankin karamar hukumar Bukkuyum a jihar Zamfara, sun sheke guda uku.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya bayyana cewa tun kafin ya zama gwamnan jihar Zamfara ya siyo da yawa daga cikin motocinsa da aka kwace masa.
Tsohon gwamna Matawalle ya ce an masa sata a gida, don haka 'yan sanda suka nemi ya kawo hujjar da ke tabbatar da an masa sata kuma da gaske an masa satar.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya yi zargin cewa gwamnatin jihar Zamfara ta tafka masa sata a gidajensa wajen ƙwato motocin da tace ya sace.
Gwamnatin jihar Zamfara ta kawo karshen kace-nace kan yawan adadin motocin da 'yan sanda suka kwamuso daga gidan tsohon gwamna Matawalle, ta ce guda 40 ne.
Jihar Zamfara
Samu kari