Jihar Zamfara
Majalisar dokokin jihar Zamfara ta ɗauki matakin dawo da mambobinta biyu da ta dakatar a baya bisa zargin suna da hannu a ayyukan yan bindiga a yankunan su.
Rahoton da aminiya Hausa ta tattara ya nuna cewa faɗa na kara kamari tsakanin yan bindigan dake iko da yankunan jihar Katsina da kuma masu shigowa daga Zamfara.
'Yan APC a jihar Zamfara na kara samun sabani yayin da wasu ke barin tsagin tsohon gwamnan jihar zuwa na gwamnan yanzu Bello Matawalle. Yau ma wani ya koma.
'Yan bindiga a jihar Zamfara sun fito da sabon salon zaluntar al'umma a yankuna daban-daban. Sun bayyana sabon harajin da ya kai Naira miliyan daya kan kauyuka.
Babbar kotun tarayya dake zamanta a Gudau, babban birnij jihar Zamfara, ta yi watsi da karar da tsagin Yari suka shigar da APC ta ƙasa game da shugabannin jiha.
Wata tawaga, ciki har da wani dan bindiga sun tafi domin ganawa da shugaban 'yan bindiga Turji a yankin jihar Zamfara. Ba a san sakamako ba, amma dai ana sa ran
Yayin da rikicin APC a jihar Zamafra ke kara kamari, kalaman da sanata Ahmed Sani Yeriman Bakura ya yi, baiwa tsagin Abdul'aziz Yari daɗi ba, sun masa raddi.
Miyagun yan bindiga sun kai wani mummunan hari kan hanyar Kauran Namoda-Shinkafi a jihar Zamfara, sun kashe mutum shida kuma sun yi awon gaba da matafiya da dam
Gwamnatin jihar Zamfara ta bayyana cewa, za ta fara shigo da shanu da awaki daga kasashen waje saboda wasu dalilai da magance matsalar tsaro da ke addabar jihar
Jihar Zamfara
Samu kari