Jihar Zamfara
Rahotanni daga jihar Zamfara sun nuna irin sakamako mai kyau da matakan gwamnati ke haifar wa a jihar, yan bindiga sun fara sako.mutane ba tare da fansa ba.
Kwanaki sama da 30 bayan sace sarkin Bungudu, ta jihar Zamfara, 'yan bindiga sun sako shi. Rahotanni sun bayyana yadda lamarin ya faru har aka sako sarkin.
Jam’iyyar PDP ta shigar da kara a kan dambawar siyasar Zamfara a kotun tarayya na Abuja. Lauyan PDP, O.J. Onoja ya roki Alkali ya sauke wadanda suka koma APC.
A kalla rayuka 12 aka kashe yayin farmakin da 'yan bindigan daji suka kai kauyen Sakajiki da ke masarautar Kaura Namoda a jihar Zamfara a ranar Alhamis da dare.
Gwamnan jihar Zamfara ya rantsar da wasu jami'an gudunarwa da za su taimaka wajen yakar 'yan bindiga a yankunan jihar Zamfara da kewayenta. Ya bayyana dalilin n
Ɗaya daga cikin mambobin majalisar dokokin jihar Zamfara, Muhammad Yusuf, ya bayyana ainihin boyayyen dalilin da yasa aka dakatar da su a majalisar Zamfara
Masu kaiwa yan bindiga bayanai ke hana ruwa gudu wajen yunkurin ceto mai martaba Sarkin Bungudu, Hassan Attahiru, duk da an biya kudin fansar milyan ashirin.
Majalisar dokokin jihar Zamfara ta dakatad a mambobinta biyu, kan zargin da ake musu cewa sun da alaka da yan bindiga masu garkuwa da mutanen da suka addabi.
Hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa a ranar 12 ga watan Oktoban ta gurfanar da tsohon shugaban jami'ar tarayya, Gusau.
Jihar Zamfara
Samu kari