Yar Makaranta
Za a ji Chris Ngige ya ce kwanan nan za a daidaita da ‘Yan ASUU. Ministan kwadagon na Najeriya ya shaidawa manema labarai cewa an kusa cin ma matsaya da ASUU.
Wani karamin yaro ya kashe kowa da kwalliyarsa mai ban mamaki yayin da ya fito ranar burin aiki ta makarantarsu sanye da rigar jami’in sojan ruwa, hotunan sun y
Wani dalibi da ake aji biyu a sakandare ya mutu a sanadiyyar dukar da malaminsa ya yi masa. Wannan ya faru ne a wata makaranta mai suna Simple Faith Schools.
A jiya ne Kungiyar Hadin Kan Daliban Jihar Katsina ta shirya zanga-zangar lumana musamman ga wakilan manyan jam’iyyu akan su zabi ‘yan takarar gwamna na kwarai
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ce za ta kashe Naira miliyan 999 a kowacce rana karkashin shirinta na ciyar da yan makarantun frimare don ciyar da kimanin daliba
Wani yaro dan Najeriya ya samu doguwar rigar makaranta da ta girme shi daga telansa, lamarin da ya girgiza da yawan jama'a a kafafen sada zumunta na Twitter.
Gwamnatin Jihar Kano, a ranar Talata ta ce ba a makaranta ne fashewar tulun gas ya faru a Sabon Garin Kano ba, The Nation ta rahoto. Kwamishinan Labarai, Malam
Makarantun gwamnatin Sokoto da Zamfara ba su da dalibai masu WASSCE. Babu dalibin makarantar gwamnati da aka yi wa rajista daga yankin Arewan a shekarar 2022.
Gwamnatin tarayya na kashe kimanin naira bilyan 10 a wata wajen shirin ciyar da daliban makarantun firamare a fadin tarayya. Wannan aiki na gudana ne karkashin
Yar Makaranta
Samu kari