Yar Makaranta
Wani bidiyo na wasu da ake tunanin daliban makarantar sakandare ne da aka kama su suna holewa a cikin aji ya yadu a shafukan sada zumunta na zamani. A yadda bidiyon ya nuna, kowanne daga cikin daliban an nuno shi da budurwar...
Dalibar wacce ta bayyana cewa ita 'yar ruwa ce an bayyana sunanta da Olamide, an ruwaito cewa sun samu dan rikici da wata kawarta da suke zaune daki daya, inda Olamide ta zargi Blessing da dauke mata sarka da dan kunne, inda ta...
An kori wata yarinya 'yar kasar Saudiyya daga makaranta saboda wata cuta da take fama da ita mai suna 'Treachers Collins Syndrome' wacce ta canja mata yanayin halittar kunne, ido da kuma wasu sassa na fuskar ta, hakan ya sanya...
Ashe rashin tarbiya da shagwaba yara ya haddasa zinace-zinace a Jami’o’i kamar yadda Farfesa Ibrahim Garba na jami’ar Ahmadu Bello ta Zariya ya yi magana kan fasikanci da Yaran Makaranta.
Ana neman wasu Yara Aminatu, Maryam da Khadijah a Garin Jalingo.Wadannan ‘Yan mata sun bace ne tun lokacin da su ka tafi makaranta babban Birnin jihar Taraba na Jalingo.
Bayan bayyanar tonon sililin da ake yiwa malaman jami'a akan lalata da suke yi da dalibai su ba su maki, wata budurwa mai suna Busayo ta bayyana yadda tayi fama da wani dan iskan malamin jami'a...
Alamu na nuni da cewa yawaitar zinace-zinace na karuwa a makarantun kasar Ghana musamman ma jami'o'i da koda yaushe ake samun cudanya tsakanin maza da mata. Wani lamari ya faru a wata jami'a dake kasar ta Ghana yayin da iyayen...
Wata yarinya 'yar shekara biyar a duniya ta zama gwamnar jihar Zamfara ta rikon kwarya ta tsawon minti biyu. Gwamnan jihar Zamfara, Bello Muhammad Matawalle ya mika ragamar mulkin jihar Zamfaran na tsawon mintuna biyu ga wata...
Malamin jami'a dan kasar Ghana, Emmanuel Acheampong ya bayyana yadda wata dalibar jami'a 'yar Najeriya ta bashi lambar wayarta daga nan kuma ta fara turo masa hotunan ta tsirara. Da yake hira da gidan rediyon Ahotor FM, babban...
Yar Makaranta
Samu kari