Albashin ma'aikata
Gwamna Peter Mbah na jihar Enugu ya amince da biyan kudi har naira dubu 25 ga ma'aikatan jihar yayin da ya yi alkawarin dubu 100 a matsayin mafi karancin albashi.
Shugaban NLC ya zo Jihar Imo ne su na kus-kus da zabe, Gwamna Hope Uzodinma ya ce siyasa ya shigasa, shiyasa aka laka masa dukan shiga yajin-aiki.
Kungiyar kwadago ta NLC, ta lissafa sunayen wasu jami'an gwamnati, 'yan sanda, ciki har da tsohon kwamishan 'yan sanda na jihar Imo da take so a hukunta.
NLC ta bayar da umurnin tsunduma yajin aikin ne a taron majalisar zartarwa na kungiyoyin kwadago na kasa da aka gudanar a ranar 13 ga watan Nuwamba, 2023 a Abuja.
Cikin tsakar daren NLC da TUC su ka shiga yajin-aiki a ko ina a fadin kasar nan. 'Yan kwadago da ‘yan kasuwa sun shiga yaji ne saboda an taba Joe Ajaero kwanaki
Gamayyar halastattun ƙungiyoyin kwadago na ƙasa NLC da TUC sun kira muhimmin taron majalisar zartarwa NEC kan wasu muhimman batutuwa da suka taso.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya amince da ƙarin Naira dubu 25 ga ma'aikatan jihar da kuma N15,000 ga masu karɓan fansho domin rage radadin wahala.
Gwamna Abba Kabir ya amince da karin girma ga wasu ma'aikata har guda 231 a ma'aikatun jihar Kano daban-daban, ya umarce su da yin aiki tukuru da gaskiya.
Cibiyar Nazarin Ayyukan Majalisa da Dimokuradiyya ta Najeriya (NILDS) ta bukaci a kara kudaden da ake ware wa majalisa domin ayyukan sa ido ga bangaren zartarwa.
Albashin ma'aikata
Samu kari