Albashin ma'aikata
Gwamnatin jihar Ogun karkashin shugabancin gwamna Dapo Abiodun ta bayyana cewa ta ɗauƙi sabbin malaman makaranta 1,000 kuma tana shirin ɗaukar wasu.
Gwamna Douye Diri na jihar Bayelsa ya amince da sake ɗaukae ma'aikata 704, waɗanda aka kora daga manyan makarantun jihar a shekarar 2018, zai biya su bashi.
Kungiyar Kwadago ta Najeriya, NLC ta bayyana cewa nan ba da jimawa ba za su fara tattaunawa da gwamnati kan mafi karancin albashi dubu 100 ko 200.
Kungiyar kwadago ta yi karin-haske a kan yajin-aikin da aka fasa shiga a makon nan, amma nan da kwanaki 30 za su waiwayi duk alkawuran da gwamnati ta dauka.
An janye shirin dogon yajin-aikin da ake tunani ‘yan kwadago za su shiga a fadin Najeriya. Prince Adewale Adeyanju ya tabbatar da sulhun gwamnati da NLC da TUC
Domin hana shiga yajin-aiki, Gwamnatin tarayya ta karawa kowane ma’aikaci albashi. Bola Ahmed Tinubu ya amince da karin kudi a kan alawus na watanni shida.
‘Yan kwadago sun hakura da zuwa yajin-aiki, an sasanta da gwamnati. Sanarwar Ministan labarai ta ce za a kai bukatun NLC da TUC zuwa wajen Bola Tinubu.
Shugaban kasa Tinubu ya amince da Karin albashin wucin gadi na N35,000 ga ma’aikata a dukkan mataki. Shugaban ma’aikatansa, Femi Gbajabiamila ne ya sanar da hakan.
Kungiyar 'Yan Kasuwa ta TUC ta caccaki Bola Tinubu kan alkawuran da ya ke yi ba tare da cikwa ba, shugaban TUC, Festus Osifo shi ya bayyana haka a Abuja.
Albashin ma'aikata
Samu kari