Amurka
An bayyana yadda wata mata ta mutu tare da kwato gawarta a habakin wata katuwar kada. An ruwaito cewa, ba a san dalilin ko musabbabin mutuwar ba.
Gwamnatin kasar Amurka ta ba yan kasarta shawarwari kan kauracewa zuwa wasu jihohin Najeriya sabodalaifukan da suka shafi ayyukan ta’addanci da garkuwa da mutane.
Shuaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya sha alwashin gyara kasar Najeriya ko da za a tsane shi a kasar, musamman wurin yakar talauci wanda shi ma ya taso a ciki.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya roki 'yan Najeriya da su dawo kasar saboda yanzu an samu sauyi ba kamar yadda su ka sani a da ba musamman harkokin tattalin arziki.
Alhaji Atiku Abubakar ya samu nasara a Kotun amurka, Alkali ya amince da bukatarsa ta neman a miƙa masa takardun tarihin karatun shugaban kasa Bola Tinubu.
Uwargidan shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, Remi Tinubu ta buƙaci ƴan Najeriya mazauna ƙasashen waje da su dawo gida domin a gina ƙasar nan tare da su
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu zai cilla birnin New York da ke Amurka a ranar Lahadi 17 ga watan Satumba inda zai yi jawabi ga shugabannin duniya.
Wani mai sharki kan al'amuran al'umma Durojaiye Ogunsanya ya fito ya bayar da shaida kan taƙaddamar takardun karatun shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinibu.
Wani mutum ya sake wulakanta Alqur'ani mai tsarki a gaban ofishin jakadancin Turkiyya da ke birnin New York na Amurka, matashin ya tattaka Alqur'anin.
Amurka
Samu kari