Wasar Kwallo
Wani mutum yayi hasashen rana da kwanan wata shekaru bakwai da suka gabata inda yace Lionel Messi zai kafa babban tarihi a duniyar kwallon kafa kuma ya faru.
Kungiyar kwallon duniya FIFA kamar yadda ta saba ta zabo zakarun gasar kwallon duniya hudu wadanda suka taka rawar gani a gasar kwallon na bana a Qatar 2022.
A ranar Lahadi aka kaddamar da fara wasannin gasar cin Kofin duniya a ƙasar Qatar, akwai wasu matakai da ƙasar ta ɗauka na nuna kyaun Addinin Musulunci a gasar.
Gasar kofin kwallon kafa ta duniya tazo karshe yau inda za a buga tsakanin Faransa da Argentina. $440 miliyan aka ware don kyaut ga kasashen da suka halarta.
Kasar Morocco ta samu nasara kan Portugal da ci ɗaya mai ban haushi, ta zama ƙasa ta farko daga nahiyar Afirka kuma Larabawa na farko da suka kai Semi Final.
Wani rahoto da muke samu ya bayyana cewa, Davido zai jagoranci bikin rufe wasannin World Cup da ake gudanarwa a yanzu. A baya da shi zai bude taron a Qatar
Chukwuemeka Igboanugo, dan wasan dambe mai wakiltar jihar Imo ya yanke jiki ya fadi, ya mutu a yayin da ya ke tsakar dambe da Gaby Amagor daga jihar Anambra.
Kungiyar Al-Nassr tana neman Cristiano Ronaldo. N91,218,032,800 suna jiran Ronaldo a kungiyar, a halin yanzu bai da kulob din da zai rika buga kwallon kafa.
Wani dan Najeriya ya shahara a shafukan soshiyal midiya bayan ya yi hasashen cewa Saudiya zata lallasa Argentina da ci biyu da daya. Hakan ya faru yadda ya ce.
Wasar Kwallo
Samu kari