Ibrahim Magu
CCB za ta gabatar da Magu, tsohon shugaban EFCC gaban CCT, daga yanzu zuwa ko wanne lokaci, kamar yadda TheCable ta fahimta. Kamar yadda labarai su ka bayyana.
A yau Juma'ar nan ne Tsohon Mukaddashin Shugaban EFCC, Ibrahim Magu zai san matsayarsa a EFCC. Bayan kwanaki 100, Ayo Salami ya karkare binciken da aka sa shi.
An rubutawa shugaban kasa Buhari takarda game da binciken tsohon Shugaban EFCC. Kungiyar kasar waje ta na so Buhari ya maida tsohon Shugaban EFCC kan kujerarsa.
A ranar Larabar nan ne Kotu ta ki bada damar cafko tsohuwar Minista Alison-Madueke daga Ingila. Alkali ta bukaci ganin hujjar kama Alison-Madueke kafin nan.
A jiya wani Maaikacin banki ya tona yadda aka rika sintiri da kudi a lokacin Ayo Fayose ya na Gwamna. Shaidan EFCC ya tona asirin tsohon gwamnan na jihar Ekiti.
Tsohon Yaron Tinubu ya kai shi kotu bisa zargin kin biyan Biliyoyin kudin haraji. O. Apara ya na zargin Alpha-beta da kauracewa biyan kudin haraji tun 2010.
An yankewa wani daurin shekaru 125 saboda karyar kwangilar shigo da shinkafa da taliya. Wannan mutumi zai maidawa kamfanoni dukiyar da ya karba a hannunsu.
Wahab Shitu, lauya mai kare shugaban hukumar yaki da rashawa ta EFCC, Ibrahim magu,ya ce wanda yake karewa bai amsa laifin da ake zarginsa da su ba kwata-kwata.
Ayo Salami ya yi da-na-sanin shugabantar kwamitin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kafa don bincikar tsohon shugaban hukumar EFCC watau Mista Ibrahim Magu.
Ibrahim Magu
Samu kari