Ibrahim Magu
Daya daga cikin lauyoyin Ibrahim Magu, dakataccen shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC), Zainab Abiola ta bayyana cewa akwai kurkuku a Aso Rock.
Ayo Salami ne shugaban kwamitin bincike da shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya kafa domin bankado cin hanci da kwato kadarorin gwamnati da manyan jami'an gwamna
Manyan Lauyoyi sun huro wuta a cirewa Minista mukamin ‘SAN’ a Najeriya. Lauyoyi 3000 sun sa a hannu a raba Ministan da mukamin babban Lauya da ya ke ji da shi.
Daga cikin gidajen da aka kwace daga hannun Tafa Balogun akwai rukunin wasu gidaje shidda ma su daukan kwana uku a unguwar Ikoyi, wani gida mai dakin kwana biya
Dazu mu ka ji cewa mutane su na so a binciki zargin da ke kan Bola Tinubu. Wanan kira na binciken Bola Tinubu ya samu sa hannun dubu dubatan mutane a Najeriya.
Mun ji cewa a jihar Akwa Ibom, an gurfanar da wata Mata da mijinta da zargin yin sata a Kotu. Alkali ya dage wannan shari’ar sai cikin watan Disamban 2020.
Tsohon Darektan EFCC, Ayo Olowonihi ya sake yin galaba a Babban kotu da ke Abuja jiya. Olowonihi ya yi nasara a kan hukumar EFCC a shari’ar rage masa matsayi.
Victor Giwa esq ya ce a dalilin ya ki jefa Ibrahim Magu a cikin matsala, aka cafke shi. Wokoma da ake tuhuma da laifi ya zargi Giwa da neman cin hancin N75m.
Tsohon Shugaban EFCC Ibrahim Magu ya yi magana game da shirin gurfanar da shi a kotu bayan bincike, Magu ya hurowa kwamitin Salami wuta ya ce ba su gama aiki ba
Ibrahim Magu
Samu kari