Taraba
Wasu miyagun yan bindiga sun halaka magajin garin Wuro Musa da suka sace a jihar Taraba ranar Jumu'a. An kashe manomi tare da sace wasu kauyukan Kaduna.
Tsohon gwamnan jihar Taraba, Jolly Nyame ya bayyana manyan darussan da ya koya yayin zamanshi a gidan gyaran halin Kuje da ke birnin Abuja, ya roki jama'ar jihar.
Yan bindiga sun tafka ta'asa a jihar Taraba bayan sun dira a wata babbar kasuwa lokacin da ake tsaka da gudanar da harkokin kasuwanci. Sun sace mutane da dama.
Bayan an dawo mulkin farar hula wasu gwamnoni sun mutu, wasu sun gaje kujerarsu. A Yobe, rashin lafiya ya kashe Mamman Bello Ali yana jinya a kasar Amurka.
Masu garkuwa da mutane sun sace tsohon ciyaman na karamar hukumar Yorro, Hon. Ishaya Dimas Dila, tare da wasu mutum 10 a kauyen Dila da Kunini, a ranar Lahadi.
Kotun Daukaka Kara ta tabbatar da nasarar dan APC, Mark Useni a Majalisar Tarayya a jihar Taraba, ta yi watsi da karar NNPP da PDP saboda rashin hujjoji.
Rundunar yan sandan jihar Taraba sun samu nasarar sheke wasu yan bindiga mutum uku a wata fafatawa da suka yi. Yan sandan sun kuma ceto mutanen da suka sace.
Rundunar 'yan sanda ta tabbatar da sace wasu jami'anta guda biyu, mace mai ciki, da wasu mutum 21 a jihar Taraba. Tuni rundunar ta tura jami'anta don kwato su.
Rahotanni da ke zuwa sun kawo cewa tsagerun yan bindiga sun kai mummunan hari da kashe hakimin garin Sarkin Kudu da ke karamar hukumar Ibbi ta jihar Taraba.
Taraba
Samu kari