Taraba
Kotun ɗaukaka ƙara da ke zamanta a birnin tarayya ta yanke hukunci kan ƙarar da ɗan takarar NNPP ya shigar kan nasarar Gwamna Agbu Kefas na jihar Taraba.
Wasu tsagerun yan bindiga sun tarfa wasu manoma biyu a gonakinsu a yankin Yangtu da safiyar ranar Talata a jihar Taraba sun yi ajalinsu, mutane sun ruɗe.
Dakarun sojoji a jihar Taraba sun samu nasarar fatattakar wasu miyagun ƴan ta'adda masu yin garkuwa da mutane. Sojojin sun kuma ceto mutanen da suka sace.
Tsagerun yan bindiga sun kai farmaki tare da kashe mutane 20 a yankunan Yangtu da Ussa da ke jihar Taraba, a yammacin ranar Juma'a, 24 ga watan Nuwamba.
An samu asarar rayuka mutanen da ba su ji ba, ba su gani ba yayin da wasu miyagun ƴan bindiga, suka kai mummunan farmaki kan wasu ƙauyuka a jihar Taraba.
Majalisar dokokin jihar Taraba ta rage wa'adin shugabannin kananan hukumomi daga shekaru uku zuwa biyu a matsayin sabuwar doka yayin da ake shirin zabe.
Ma'aikatu, bankuna da sauran wuraren aiki sun ki tafiya yajin aiki, inda aka ga mutane na ayyukansu na yau da kullum a jihar Taraba, kenan, sun bijirewa umurnin NLC.
Akalla mutane takwas ne suka mutu yayin da wasu da dama suka jikkata a wani hatsarin jirgin ruwa da ya rutsa da su a jihar Taraba. Gwamnan jihar ya magantu.
Kotun daukaka kara ta mayar wa Honarabul Nuhu Akila na jam'iyyar PDP kujerarshi ta dan majalisar jihar Taraba a mazabar Lau, kotun ta rusa nasarar George na APC.
Taraba
Samu kari