Kudu maso gabashin Najeriya
Gwamnan jihar Ebonyi, Dave Umahi, yace ko kaso 10 jam'iyyun adawa ba zasu samu ba jigar Ebonyi kuma sun shirya kafa tarihin shirya gangamin da baa taɓa ba.
Masu binciken labaran karya na Najeriya sunyi bincike kan wani bidiyo da wani ya wallafa a LinkedIn yana ikirarin Sanata Orji Kalu yana boye kudade a gidansa.
A wani sakon murya da ake yaɗawa, wani kwamandan mayakan ESN a yankin kudu maso gabashin Najeriya ya yi wa gwamnan jihar Anambra, Charles Soludo, barazana.
Rahotanni daga jihar Imo, kudu maso gabashin Najeriya sun ce yan bindiga sun shiga har fada sun buɗe wa Basarake wuta yayin da suka taro kan yankin yau Litinin.
Gwamnan jihar Anambra, Charles Soludo, yace tafiyar Peter Obi a Najeriya babbar barazana ce ga nasarar jam'iyyar PDP amma bai shafi jam'iyyarsa ta APGA ba.
Gwamnatin Najeriya ta sake yin karar Mazi Nnamdi Kanu, shugaban haramtaciyyar kungiyar masu neman kafa Biyafara, wato IPOB, kan wasu sabbin tuhume-tuhume 7.
Rahotanni daga jihar Anambra dake kudu maso gabashin Najeriya sun ce ana tsoron rasa rayuka da dama yayin da miyagu suka bude wuta a shingen binciken yan sanda.
Haɗin guiwar dakarun yan sanda da jami'an hukumar Sojin Najeriya sun yi nasarar kashe wasu yan bindiga uku da suka addabi mutane da ta'addanci a jihar Anambra.
Cif Edwin Clark, dattijon kasa daga yankin Neja Delta, ya ce Shugaba Buhari ya saba kundin tsarin Najeriya na 1999 saboda kin mika mulki ga mataimakinsa Yemi Os
Kudu maso gabashin Najeriya
Samu kari