Jihar Sokoto
'Yan bindiga sun kai farmakin kwanaki uku a jere a wasu yankunan jihar Sokoto na tsawon kwanaki uku inda suka dinga halaka jama'a tare da garkuwa da sama da 50.
Miyagun 'yan ta'adda sun kai farmaki wasu yankunan jihohin Zamfara da Sokoto a ranar Litinin inda suka halaka a kalla mutane 15 tare da jiagata wasu masu yawa.
Matar aure ta bayyana yadda ta nemi tsoho mai suna Shehule mai kayan miya inda ta gwangwaje shi da kyautar N1 miliyan saboda kyautatawa mahaifiyarta da yayi.
Jam'iyyar PDP mai mulki a jihar Sokoto, ta tafka babban rashi inda wani babban ƙusa a jam'iyyar ya tsallaka zuwa jam'iyyar APC. Ya bayyana dalilan sauya sheƙar
Kamfanin BUA ta yiwa al'ummar jihar Sokoto tagomashi inda ya ba da tallafin kujeru da teburan karatu guda 1,000 da ya kai miliyan 32 ga makarantu a fadin jihar.
wasu guggun 'yan bindiga da sukai bata kashi tsakaninsu da sojoji sun janyo al'ummar garin mutunji sun rasa ransu, wasu kuma sun jikkata, in ji PRNigeria..
Allah yayi wa Alhaji Shehu Malami, fitaccen 'dan kasuwa kuma Yariman Sokoto rasuwa. Ya kwanata dama yana da shekaru 85 a duniyab a birnin Cairo dake Misra.
wani bincike ya nuna jihohin da za'a iya samun matsaltsalun a lokacin babban zaben shekarar 2023, cikin jihohin da aka lissafa harda jihar Kano, da Legas..
Jam'iyyar PDP tana jimamin rashin magoya baya, yayin da jam'iyyar APC kuwa ke murna tare da farin ciki sabvida samun karin magoya baya a cikinta gabanin zaben
Jihar Sokoto
Samu kari