Jihar Sokoto
sanatan sokoto ta arewa alhaji alu magatakardan sokoto na jimamin rashin matarsa wadda ta kasance uwar gida a gareshi kuma uwar yayansa wacce ta rasu jiya.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa tace Kotun majistire a Sakkwato ta ya ke wa Nasiru Idris, wanda aka kama da PVC sama da 100 hukuncin gidan yari na shekara.
Yayin da babban zaɓen 2023 ke kara kusantowa, jam'iyyar APC reshen jihar Sakkwato ta samu gagarumin goyon baya a kokarin ta na kwace mulki daga hannun PDP.
Mashawarcin na musamman ga Gwamna Aminu Tambuwal, Bello Malami, ya fice daga jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, ya koma jam'iyyar APC gabanin zaben 2023.
Dukkan yan takara da shugabannin jam'iyyar Peoples Redemption Party, PRP, sun tattare sun koma jam'iyyar All Progressives Congress, APC, domin bada gudumawarsu.
Mannir Dan'iya, mataimakin gwamnan jihar Sokoto, ya yi magana kan jita-jitar da ake yi na cewa zai fita daga PDP ya koma APC saboda rashin samun takarar gwamna.
Jami’an ‘yan sandan jihar Sokoto sun damke wasu dalibai biyar na kwalejin kiwon lafiya dake Gwadabawa kan zarginsa da halaka wani dalibin a ranar Lahadinn.
Hukumar NBS ta bayyana cewa yan Najeriya milyan dari da talatin da uku ke cikin kangin talauci a fadin Najeriya. jihar mafi talauci gaba daya itace jihar Sokoto
Wata kungiyar goyon bayan PDP a jihar Sokoto ta sauya sheka zuwa APC a makon nan. Wannan na zuwa ne cikin wata sanarwa da aka ba manema labarai a jiha ta Arewa.
Jihar Sokoto
Samu kari