Siyasar Najeriya
Wani Gwamnan Arewa ya gwale Magoya-baya, ya ce su daina masa harin kujerar Shugaban kasa. Samuel Ortom ya ce bai da sha’awar takarar Shugaban Najeriya a 2023.
Wani 'dan APC ya ce an yi alkawarin cewa mulki zai koma Kudu idan Muhammadu Buhari zai sauka. Yusuf Ubale ya naganin ya kamata a saka wa mutanen kudu a 2023.
Da ya ke jawabi yayin rantsar da kungiyar 'sabuwar Nigeria (NNG)' ranar Laraba a Abuja, Ohuabunwa ya ce Allah ya saka masa niyya a cikin zuciyarsa ta bayyana an
A ranar Talatar nan ne Gwamna Ikpeazu ya bayyana matsayarsa game da jita-jitar shiga APC Gwamna Ikpeazu ya bayyana matsayarsa game da jita-jitar shiga APC.
Sule Lamido ya zargi Gwamnatin nan ta APC da jawo rashin hadin-kai a kasa. Tsohon Gwamnan na Jigawa ya ce matsalolin da ake fama da su a yau sun zarce na baya.
Oonin Ife da Ataoja sun ba takarar Asiwaju Bola Tinubu a jam’iyyar APC goyon-baya. Sarakunan sun yarda Tinubu ya cancanci ya yi takarar kujerar shugaban kasa.
Hadimin Gwamnan Kano, Muaz Magaji ya ce rikicin Rabiu Kwankwaso da Gwamna A.U Ganduje yana bata sunan Kano. Kwamishinan da Ganduje ya tsige ya bayyana wannan.
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta soki umarnin gwamnan Jihar Ondo, Rotimi Akeredolu, na korar makiya daga dazukan Jihar Ondo. Premium Times ta ruwaito umarnin Aker
Tsohon gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha wanda Sanata ne mai ci a halin yanzu, ya ce da shi da sauran ƴan siyasa masu son cigaban al'umma suna ƙirƙirar wata sa
Siyasar Najeriya
Samu kari