Siyasar Najeriya
Gabanin zaben gwamnan Jihar Ekiti ta ranar 18 ga watan Yuni, tsohon Gwamna Segun Oni, kuma wanda ya zo na biyu a zaben cikin gida da aka kammala a baya-bayan na
Fitaccen malamin addini islama nan a jihar Kano, Sheikh Ibrahim Khalil, ya jagoranci wasu farfesoshi takwas sun shiga jam'iyyar ADC, bayan ficewa daga APC.
Tsohon gwamnan jihar Abia kuma sanata mai wakiltar jihar Abia ta arewa a majalisar dattawan Najeriya, Sanata Kalu, yace yana ganin wajibi yan siyasa su je Yari.
Sanata Orji Uzor Kalu ya yi ikirarin cewa duk abin da Bola Tinubu ke taƙamar yana da shi a siyasa to shi ma a shirye yake, dan haka sai dai su fafata a APC.
A ranar Alhamis, 3 ga watan Fabrairu, mataimakin marasa rinjaye a Majalisar Dattawa, Emmanuel Bwacha, ya fice daga jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ya k
Mr Femi Adesina, kakakin shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya ce shugaban kasa ba zai taba abota da masu satar kudaden gwamnati ba. A wata wallafa da ya
Jam'iyyar All Progressives Congress mai mulki ta tabbatar da cewar babban taronta na kasa zai gudana a ran 26 ga watan Fabrairu kamar yadda ta tsara tun farko.
Sanata Rochas Okorocha ya sa labule da shugaban kasa Muhammadu Buhari, a ranar Alhamis, 3 ga watan Fabrairu kan aniyarsa ta son zama shugaban kasa a zaben 2023.
Tsohon shugaban ƙasa a Najeriya Janar Abdulsalami Abubakar mai ritaya ya roki yan siyasa kada su rungumi maida matasan ƙasar nan yan daba masu tada rikici.
Siyasar Najeriya
Samu kari