Siyasar Najeriya
Gabannin 2023, Isa Ashiru, Shehu Sani, Uba Sani, Muhammed Sani Datijjo da Abdulmalik Mohammed Durungwa sun bayyana kudirinsu na takarar kujerar gwamnan Kaduna.
Hakan ne ya sa majalisar jihar ta bayyana kujerunsu a matsayin wadanda babu kowa a kai a zauren majalisar da ‘yan majalisar wakilai 15 na jam’iyyar APC suka hal
Babban limamin INRI Evangelical Spiritual Church, Primate Elijah Ayodele, ya yi hasahen cewa jam'iyyar APC za ta hadu da kalubale gabannin babban taron ta.
Duk da cewa Kwankwaso ya bayyana cewa har yanzu bai sauya sheka zuwa jam’iyyar ta NNPP ba, ya ce kungiyarsa ta siyasa, National Movement, tuni ta shiga NNPP.
Rikici na kara ƙamari a jihar Akwa Ibom tun bayan da gwamnan ya bayyana wanda yake son ya gaje shi a 2023, wasu mutum 2 daga cikin kwamishinoni sun aje aiki.
Akwai alamu da ke nuna cewa jam’iyyar PDP na kokarin lallaba manyan tsoffin mambobinta da suka sauya sheka zuwa wasu jam’iyyun siyasa domin su dawo cikinta.
Gabanin babban zaben shugaban kasa na 2023, wata kungiya mai suna 'Northern Youth Council' ta yi kira ga Shugaba Muhammadu Buhari ya mika mulki ga tsohon Shugab
Wata kungiyar kudu maso gabas ta bayyana cewa akwai yiyuwar yankin ya fice daga kasar, idan dan kabilar Igbo bai gaji shugaban kasa Muhammadu Buhari ba a 2023.
Da alamu jam'iyyar APC ba za ta gudanar da taronta na gangami ba ganin yadda kotu ta ba da umarnin kada ma a fara batun taron saboda wasu dalilai na siyasa.
Siyasar Najeriya
Samu kari