Siyasar Najeriya
Tsohon gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce jam'iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, za ta samu gaggarumin nasara a zabukan shekarar 2023.
Babban jigon APC na kasa, Asiwaju Bola Tinubu, ya saka baki domin magance rikicin siyasa tsakanin Abdulmumin Jibrin da manyan masu ruwa da tsaki a mazabarsa.
Shugaban majalisar kungiyoyin kamfen dan takaran shugaban kasa, Bola Tinubu, Hanarabul Abdulmumini Jibrin ya sanar da fitarsa daga jam'iyyar All Progressives.
Gwamnan babban bankin Najeriya CBN, Godwin Emefiele, ya yi magana karon farko kan maganar sayan Fam na takara kujerar shugaban kasa karkashin jam'iyyar APC.
Alhaji Sani Sha’aban, wani dan takarar gwamna a Jihar Kaduna karkashin jam’iyyar APC ya nuna rashin amincewarsa da dan takarar gwamnan da Nasir El-Rufai, gwamna
Fatima Abdullahi, tsohuwar matar shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Adamu, ta siya fom din takarar gwamnan Jihar Nasarawa. Za ta tsaya takarar ne don a y
Sabbin bayannai sun bayyana dangane da dalilin da yasa Gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai ya zabi Sanata Uba Sani (APC, Kaduna Central) a matsayin wanda ya ke son a
Tsohon kakakin majalisar wakilatai na tarayya, Dimeji Bankole, ya shiga jerin wadanda suka siya fom din takarar shugaban kasa a zaben 2023 karkashi jam'iyyar AP
Gwamnan Ondo ya bukaci Gwamnan CBN ya sauka daga mukaminsa idan zai yi takara. Gwamnan ya ba shugaban kasa shawarar ya shige Godwin Emefiele idan har ya ki.
Siyasar Najeriya
Samu kari