Siyasar Najeriya
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC mai mulki, Sanata Bola Ahmed Tinubu, ya ce ba zai yi ritaya daga siyasa ba har sai ya zama shugaban Najeriya a 2023.
Karamar ministar sufuri, Gbemisola Saraki, ta karbi ragamar aiki daga hannun Cif Rotimi Amaechi a matsayin ministar sufuri bayan ya yi murabus a hukumance.
Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma mai neman shugabanci, Atiku Abubakar, ya nemi afuwar yan jarida a jihar Plateau kan fatattakarsu da jami'an tsaro suka yi.
Sanata Orji Uzor Kalu ya sake jadada goyon bayansa ga takarar shugabancin kasa na Shugaban Majalisar Dattawa Ahmed Lawan, yana mai cewa a shirye ya ke ya zama '
Sabuwar rigima na neman barkewa a tafiyar APC, Abdullahi Ganduje ya kira taro yau. Murtala Garo bai ji dadin sasantawar da Gwamna ya yi da Sanata Barau ba.
Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom ya yi ganawar sirri tare da tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, a ranar Talata, 17 ga watan Mayu, a birnin tarayya Abuja.
Dr Akinwumi Adesina, Shugaban Bankin Cigaban Nahiyar Afirka, (AfDB) ya nesanta kansa daga takarar shugaban kasa na shekarar 2023. Gabanin babban zaben na shekar
A ranar Litinin ne tsohon gwamnan jihar Jigawa, Saminu Turaki, ya koma jam’iyyar PDP inda ya kawo karshen zamansa a jam’iyyar APC mai mulkin kasar nan a yanzu.
Shugabannin jam’iyyar APC su na so a samu baki daya wajen tsaida ‘yan takara a zabe mai zuwa. APC ta na so a tsaida wadanda ake ganin sun fi kowa cancanta ne.
Siyasar Najeriya
Samu kari